Abraham Lincoln
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abraham Lincoln (Yarayu daga February 12, shekarar 1809 – April 15, 1865) Dan Amurka, lauya kuma Dan'siyasa wanda ya mulki kasar a matsayin shugaba na goma sha shida (16th) Shugaban Amurka tun daga 1861 har sanda aka kashe shi a watan April 1865. Lincoln yajagoranci kasar Civil War, mafi zubda jinin yaki da kasar ta taba yi, akan siyasa da dokokin kasa.[1][2] akan hakane yasa yakare kungiyoyi, Hana sayen bayi, da kara karfin gwamnatin tarayya, da sabunta tattalin arziki.
Abraham Lincoln | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Maris, 1861 - 15 ga Afirilu, 1865 ← James Buchanan (en) - Andrew Johnson → Election: 1860 United States presidential election (en) , 1864 United States presidential election (en)
6 Nuwamba, 1860 - 4 ga Maris, 1861 ← James Buchanan (en) - Ulysses S. Grant (en) → Election: 1860 United States presidential election (en)
4 ga Maris, 1847 - 4 ga Maris, 1849 ← John Henry (en) - Thomas L. Harris (en) → District: Illinois's 7th congressional district (en)
1834 - 1842 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Sinking Spring Farm (en) da Hodgenville (en) , 12 ga Faburairu, 1809 | ||||||||
ƙasa |
Tarayyar Amurka San Marino | ||||||||
Mazauni |
Springfield (en) Washington, D.C. Perry County (en) Hodgenville (en) Lincoln's New Salem (en) | ||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||
Mutuwa | Petersen House (en) da Washington, D.C., 15 ga Afirilu, 1865 | ||||||||
Makwanci | Lincoln Tomb (en) | ||||||||
Yanayin mutuwa | kisan kai (shot to the head (en) ) | ||||||||
Killed by | John Wilkes Booth (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Thomas Lincoln | ||||||||
Mahaifiya | Nancy Hanks Lincoln | ||||||||
Abokiyar zama | Mary Todd Lincoln (en) (4 Nuwamba, 1842 - 15 ga Afirilu, 1865) | ||||||||
Yara | |||||||||
Ahali | Sarah Lincoln Grigsby (en) da Thomas Lincoln, Jr. (en) | ||||||||
Yare | Lincoln family (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, postmaster (en) , Lauya, statesperson (en) , Manoma, hafsa da marubuci | ||||||||
Tsayi | 204 cm da 193 cm | ||||||||
Wurin aiki | Springfield (en) da Washington, D.C. | ||||||||
Muhimman ayyuka | Gettysburg Address (en) | ||||||||
Wanda ya ja hankalinsa | Baibûl, Sufferings in Africa (en) da The Pilgrim's Progress (en) | ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Fannin soja | Illinois National Guard (en) | ||||||||
Digiri | captain (en) | ||||||||
Ya faɗaci |
Black Hawk War (en) Yaƙin basasar Amurka | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini |
Baptists (en) ietsism (en) | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Jam'iyyar Republican (Amurka) Whig Party (en) National Union Party (en) | ||||||||
IMDb | nm1118823 | ||||||||
An haife shi a Kentucky, Lincoln ya girma a western frontierya fito daga gidan talakawa. Wadanda suka ilimantar da kansu, yazama lawyer a Illinois. Ya kuma zama shugaban Jam'iyar Whig, yayi shekara takwas a majalisa da kuma biyu a Congress, sannan yakoma cigaba da aikin lauyansa. Ganin cewar yan dimokradiya sun sake bude yammacin garin prairie dan cigaba da saida bayi yasa yadawo cikin siyasa a shekarar 1854.