Alhaji
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hajji (larabci) wasu lokutan akan furta Hadji, Haji, Alhaji, Al hage, Al hag ko El-Hajj) wani suna ne da ake radama musulmin da yaje kasar Saidi Arabiya ya yi akin Hajji (daya daga cikin shika shikan Musulunci biyar.[1] A wasu lokutan kuma akan kira wani muhimmin mutum da lakanin Alhaji koda kuwa bai je Makka ba. Sannan kuma a mafi yawan tsakankanin musulamai ana kiran wani da Alhaji ne domin a girmama shi. Ana saka Alhaji ne kafin sunan mutum, missali Alhaji Abubakar.
Quick Facts Iri, Suna saboda ...
Iri |
taken girmamawa honorific prefix (en) |
---|---|
Suna saboda | Aikin Hajji |
Addini | Musulunci |
Kulle