Aliko Dangote
Dan kasuwa / From Wikipedia, the free encyclopedia
Aliko DangoteAliko Dangote (Taimako·bayani), Sha,hararren dan kasuwa ne kuma attajiri. An haife shi a ranar goma 10 ga watan Afrilu, a shekara ta alif dari tara da hamsin da bakwai 1957) , miladiyya. shahararren dan kasuwa ne a ƙasa Najeriya dama Afirka baki ɗaya. Dangote shine CEO kuma wanda ya ƙirkiri shaharanren kamfanin Dangote Group, mafi girman masana'antu na sarrafa kaya daban daban a faɗin Afirka ta Yamma. Dangane da jadawalin attajiran duniya, dukiyar Ɗangote sun kai kimanin Dalar Amurka bilyan US$18.6 izuwa ranar 12 ga watan Oktoban 2022, wanda hakan ya sa ya zamo wanda yafi kowa kudi a duk faɗin Afurka, kuma wanda yafi kowa kuɗi cikin baƙadƙen fata, kuma shine na 65 acikin jerin attajiran duniya.[1][2][3]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Aliko Dangote | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kano, 10 ga Afirilu, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Ahali | Sani Dangote |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Al-Azhar Government College, Birnin Kudu |
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa, industrialist (en) , philanthropist (en) , entrepreneur (en) , business magnate (en) da babban mai gudanarwa |
Employers | Dangote Group |
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
dangote-group.com |
Kulle