Alƙalawa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alƙalawa gari ne a arewacin Najeriya, wanda garin ke babban birnin Masarautan Gobir a da.a wannan garin ne Sheikh Usman Dan Fodiyo ya kafa sarkin gobir mai suna Yunfa.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.