Angele Dola Akofa Aguigah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Angèle Aguigah (an haife ta a ranar 4 ga watan Disamba 1955) masaniya ce a fannin ilimin kimiya na kayan tarihi kuma 'yar siyasa 'yar ƙasar Togo. Ita ce mace ta farko mai binciken kayan tarihi daga Togo, kuma a cikin shekarar 2017 an ba ta lambar yabo ta "Taskar Rayuwar Ɗan Adam na Togo".[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 4 Disamba 1955 (68 shekaru) |
ƙasa | Togo |
Karatu | |
Makaranta |
University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) ![]() |
Matakin karatu |
doctorate in France (en) ![]() |
Thesis director |
Jean Devisse (en) ![]() |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a |
archaeologist (en) ![]() ![]() |
Employers |
University of Lomé (en) ![]() University of Kara (en) ![]() |
Kulle