Anna Schaffelhuber
From Wikipedia, the free encyclopedia
Anna Katharina Schaffelhuber (an haife ta 26 ga Janairun shekarar 1993) yar wasan para-alpine ski ta ƙasar Jamus ce.[1] A wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 2014 ta lashe lambobin zinare biyar, inda ta zama 'yar wasa ta biyu da ta share wasannin tseren tsalle-tsalle.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Anna Schaffelhuber | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Regensburg (en) , 26 ga Janairu, 1993 (30 shekaru) |
ƙasa | Jamus |
Karatu | |
Makaranta | Ludwig Maximilian University of Munich (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | alpine skier (en) |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
Kulle