Azumi A Lokacin Ramadan
From Wikipedia, the free encyclopedia
A lokacin daukan Azumin watan Ramadan, an wajabtawa musulmai, (Larabci صوم رمضان, sawm ; Farisanci : روزہ, rozeh ), a kowace rana daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana (ko daga asuba zuwa dare a cewar wasu malamai). Azumi yana bukatar kamewa daga abinci da abin sha da kuma kusantar iyali. Azumin watan Ramadān an wajabta shi ne (wājib) a cikin watan Sha'aban, a cikin shekara ta biyu bayan da musulmai sun yi hijira daga Makka zuwa Madīnah. Azumin watan Ramadana daya ne daga cikin manya-manyan Rukunnan Musulunci guda biyar.[1].
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
![]() | |
---|---|
Azumi | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Azumi a Musulunci |
Mabiyi |
Hilal Ramadan (en) ![]() ![]() |
Ta biyo baya |
Hilal Shawwal (en) ![]() ![]() |
Gagarumin taron | Lailatul ƙadari |
Has characteristic (en) ![]() | Farilla |
Uses (en) ![]() |
miswak (en) ![]() ![]() |
Kulle