Aïchatou Boulama Kané
From Wikipedia, the free encyclopedia
Aïchatou Boulama Kané (an haife ta a ranar 24 ga watan Afrilu shekarar 1955) ƴar siyasar Nijar ce. Ta yi aiki a matsayin Ministar Harkokin Wajen Nijar daga shekarar 2015 zuwa shekara ta 2016 kuma ta kasance Ministan Tsare-tsare tun daga shekarar 2016.[1]
Quick Facts ambassador of Niger to France (en), Minister of Foreign Affairs of Niger (en) ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
23 Satumba 2021 -
25 ga Faburairu, 2015 - 11 ga Afirilu, 2016 ← Mohamed Bazoum - Ibrahim Yacouba → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Kéita (gari), 24 ga Afirilu, 1955 (69 shekaru) | ||||
ƙasa | Nijar | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Paris (en) ![]() ![]() University of Rennes 1 (en) ![]() Collège Mariama (en) ![]() ![]() | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||
Mahalarcin
| |||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Nigerien Party for Democracy and Socialism |
Kulle