![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/85/Bassirou_Diomaye_Faye_-_2024_%2528cropped%2529.jpg/640px-Bassirou_Diomaye_Faye_-_2024_%2528cropped%2529.jpg&w=640&q=50)
Bassirou Diomaye Faye
Shugaban kasar Senegal na 5 mai jiran gado / From Wikipedia, the free encyclopedia
Bassirou Diomaye Faye, (an haife shi a ranar 25 ga watan Maris shekara ta 1980), shine shugaban Senegal na biyar kuma tsohon mai duba haraji.[1] Shi ne tsohon babban sakataren rusasshiyar ƙungiyar PASTEF kuma ya tsaya takara a madadin Ousmane Sonko wanda rashin cancantar shine ya sa aka hana shi takara. shine shugaban Senegal na biyar kuma tsohon mai karɓar haraji.
Quick Facts Shugaban kasar senegal, Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
2 ga Afirilu, 2024 - ← Macky Sall (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
N’Diaganiao (en) ![]() | ||
ƙasa | Senegal | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama |
Marie Khone Faye (en) ![]() Absa Faye (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Université Cheikh Anta Diop (en) ![]() National School of Administration of Senegal (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
tax inspector (en) ![]() | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
African Patriots of Senegal for Work, Ethics and Fraternity (en) ![]() |
Kulle