Cuku
From Wikipedia, the free encyclopedia
Cuku samfuri ne da ake samu daga nono dabbobi wanda ake sarrafa suwa dandano iri-iri, sifa, da nau'i daga daskararren madara ko nono . Ya ƙunshi sunadarai da kitse daga nono, yawanci madarar shanu, bijima, awaki, ko tumaki . A lokacin sarrafashi, akan sanya wa madarar sinadaran acid da enzymes don daskarar da madarar. Daga nan sai a raba daskararren nono daga ruwan whey kuma a matse shi zuwa cuku.[1] Wasu cukun suna da ƙamshi dandano a kan fata, Fatar waje, ko duka.
Quick Facts Kayan haɗi ...
Cuku | |
---|---|
cheese and cottage cheese (en) , food ingredient (en) da food product (en) | |
Kayan haɗi | madara |
Kulle
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.