Fadar Manhyia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Fadar Manhyia (Yaren Akan ma'ana Oman hyia -taron jama'a) shine wurin zama na Asantehene, da kuma mazauninsa a hukumance.[1] Tana Kumasi babban birnin yankin Ashanti. Fadar farko ta zama gidan tarihi. Otumfuor Opoku Ware II shi ne ya gina sabon fadar, wanda ke kusa da tsohon wanda Asantehene na yanzu, Otumfuor Osei Tutu II ke amfani da shi.
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Fadar Manhyia | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana |
Yankuna na Ghana | Yankin Ashanti |
Birni | Kumasi |
Coordinates | 6°42′13″N 1°36′57″W |
|
Kulle