Floyd Mayweather Sr
From Wikipedia, the free encyclopedia
Floyd Mayweather, Sr (an haife shi a ranar 15 ga watan Maris, na shekara ta 1952) wani Ba’amurke ne mai koyar da wasan dambe kuma tsohon kwararren ɗan dambe wanda ya yi takara daga 1974 zuwa 1990, yayi gwagwarmaya a welterweight a lokacin shekarun 1970 da 1980, Mayweather Sr an san shi da ƙwarewar kariya da kuma cikakken ilimin dabarun dambe. Shi ne uba kuma tsohon mai ba da horo ga zakaran damben boksin din rukuni biyar wanda ba a ci nasara akan sa ba Floyd Mayweather Jr, sannan kuma uba ga Justin Mayweather, wani dan damben Ba’amurke da ke zaune a Las Vegas. [1] [2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Floyd Mayweather Sr | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Amory (en) , 19 Oktoba 1952 (70 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Ahali | Roger Mayweather (en) da Jeff Mayweather (en) |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) da drug trafficker (en) |
Tsayi | 173 cm |
Kulle