Gidan Rumfa
gini a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Gidan Rumfa, ko kuma akan kirata da Gidan Sarki wato da turanci ("Emir's house"), itace fadar sarautar sarkin. Gidan na nan ne a cikin garin birnin Kano, a Jihar Kanon, Nijeriya, wanda ya gina gidan shine Muhammad Rumfa tun a karni na goma sha biyar (15).[1] Tun daga sarautar Rumfa a waccan lokacin, gidan yacigaba da zama gidan garjiya a Kano kuma Fulani jihadists ce ta cigaba da kula da ita, wanda masarautar ce ta kwace gudanar da sarautar kasar Kano tun a farkon ƙarni na goma sha tara (19th). Gidan a yanzu nada faɗin ƙasa na tsawon|33|acre|m2.[1]
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Gidan Rumfa | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jiha | jihar Kano |
Birni | Kano |
Coordinates | 11°59′N 8°31′E |
|
Kulle