Godwin Abbe
From Wikipedia, the free encyclopedia
Godwin Osagie Abbe (an haife shi a ranar 10 ga watan Janairun 1949) a garin Benin, Jihar Edo, Najeriya tsohon[1] sojan Najeriya ne Janar kuma tsohon ministan tsaro na Najeriya daga 2009 zuwa 2010. Ya taɓa zama ministan harkokin cikin gida na Najeriya daga 2007 zuwa 2009.[2]
Quick Facts Ministan Tsaron Najeriya, Minister of Interior (en) ...
Godwin Abbe | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
14 ga Yuli, 2009 - 17 ga Maris, 2010 ← Shettima Mustapha - Adetokunbo Kayode →
26 ga Yuli, 2007 - 14 ga Yuli, 2009 ← Oluyemi Adeniji - Shettima Mustapha →
ga Augusta, 1990 - ga Janairu, 1992 ← Ernest Olawunmi Adelaye (en) - Rufus Ada George →
31 ga Yuli, 1988 - 5 Satumba 1990 ← Tunde Ogbeha (en) - Idongesit Nkanga (en) → | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Kazaure, 10 ga Janairu, 1949 (74 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Ƙabila | Mutanen Edo | ||||||||
Harshen uwa | Harshen Edo | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Obafemi Awolowo University (en) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Edo Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan/'yar siyasa | ||||||||
Digiri | Janar | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Kulle