Gona: Wani waje ne ko kuma wani fili ne mai GIRMA da manoma suke kebewa don aikace-aikacen noma. Kama daga noman tsirrai da kuma kiwon dabbobi da kiwon kifi, da dai sauransu. Ana amfani da kayayyakin aikin gona iri-iri kamar, fatanya, garma, Gatari Adda, sungumi da dai sauransu. Wani lokaci manoma ko kuma masu aikin gona suna fuskantar matsaloli, na rashin wadatattun kudin siyen kayayyakin aikin gona, Kamar: takin zamani da wadansu abubuwan Noma. Haka kuma manoma suna fuskantar kalubale dangane da matsalar ambaliyar Ruwa,[1] itama tana kawo musu cikas, haka kuma fari shima yana karya manoma.

Thumb
Gona
Thumb
gona
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Gona
Thumb
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na artificial geographic entity (en) Fassara, building complex (en) Fassara da group of structures or buildings (en) Fassara
Amfani farming (en) Fassara
Mamallaki Manoma
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C48953
Kulle
Thumb
Aloe_vera_farm_Tenerife_2
Thumb
manomi yana huda da galmar shanu
Thumb
Gidan gona
Thumb
Gona
Thumb
gona
Thumb
gona
Thumb
gona
Thumb
gona

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.