Haikalin mesaye
From Wikipedia, the free encyclopedia
Haikalin mesaye ko Haikalin mesoshi wani wuri ne na voodoo wanda yake a Ouidah (Benin), a wani wuri inda aka tabbatar da wanzuwar ƙungiyar Maciji (Dangbé) - wani nau'in voodoo - tun daga ƙarshen ƙarni na 17. Abubuwan alfarma masu ɗaukaka suna ɗaya daga cikin manyan wuraren jan hankalin masu yawon buɗe ido na gari.[1]
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Haikalin mesaye | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Benin |
Department of Benin (en) | Atlantique Department (en) |
Commune of Benin (en) | Ouidah (en) |
Coordinates | 6°21′36″N 2°05′06″E |
|
Kulle