Halimah Yacob
'Yar siyasan Singapore ce / From Wikipedia, the free encyclopedia
Halimah binti Yacob ( Jawi : حاليمه بنت يعقوب ; an haife ta a ranar 23 ga watan Agustan shekarar alif 1954).[1] yar siyasan Singapore ce wanda ta rike shugabancin ƙasar Singapore tun shekara ta 2017.,Ta kasance memba a majalisar dokoki (MP) ga Jurong GRC ( Bukit Batok Gabas ) daga 2001 zuwa 2015 da kuma ga Marsiling-Yew, Tee GRC ( Marsiling ) daga shekarar 2015 zuwa shekarar 2017. Ta kuma kasance kakakin majalisa na 9 na majalisar Singapore daga shekarar 2013 zuwa shekarar 2017 inda ta yi murabus don taka rawa a zaben shugaban kasa na [2]shekarar 2017, wanda ta yi nasara a zaɓen da ba a sansu ba.[3] Ita ce musulma ta biyu da ta zama Shugaban Singapore tun lokacin Yusof Ishak a shekarar alif 1965.[4][5][6]
Halimah Yacob | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
14 Satumba 2017 - 13 Satumba 2023 ← Tony Tan Keng Yam (en) - Tharman Shanmugaratnam (en) →
11 Satumba 2015 - 7 ga Augusta, 2017 District: Marsiling-Yew Tee Group Representation Constituency (en)
14 ga Janairu, 2013 - 7 ga Augusta, 2017 ← Michael Palmer (en) - Tan Chuan-Jin (en) →
3 Nuwamba, 2001 - 24 ga Augusta, 2015 District: Jurong Group Representation Constituency (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Singapore, 23 ga Augusta, 1954 (69 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Singapore | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Mohammed Abdullah Alhabshee (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Tanjong Katong Girls' School (en) National University of Singapore (en) Singapore Chinese Girls' School (en) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Employers | National University of Singapore (en) | ||||||||
Kyaututtuka | |||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa | People's Action Party (en) | ||||||||
istana.gov.sg | |||||||||
Halimah ta zama Shugaban ƙasar ne a cikin walwala, kamar yadda ba wani dan takarar shugaban kasa da aka bawa Takaddar Shaidar cancantar shiga zaɓen rantsar da ita a rana mai zuwa inda ta zama shugaba mace ta farko a tarihin ƙasar.[7][8]