Harold Robbins
From Wikipedia, the free encyclopedia
Harold Robbins (an haifeshi ranar 21 ga watan Mayu, 1916 - 14 ga watan Oktobar shekarar, 1997) marubucin Ba'amurke ne na shahararrun litattafai. Daya daga cikin marubutan da suka fi siyarwa na kowane lokaci[1], ya rubuta sama da littatfai 25 mafi kyawun siyarwa, sannan ya sayar da kwafi sama da miliyan 750 a cikin harsuna 32.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Harold Robbins | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 21 Mayu 1916 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Palm Springs (en) , 14 Oktoba 1997 |
Makwanci | Forest Lawn Cemetery (en) |
Yanayin mutuwa | (Gazawar zuciya) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubuci da marubin wasannin kwaykwayo |
Kyaututtuka |
gani
|
Artistic movement | ƙagaggen labari |
IMDb | nm0730356 |
Kulle