Harshen Turanci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Toli (Toli) yare ne na Gbe na ƙasar Benin . Ethnologue ya ƙidaya shi da Alada a matsayin yarukan Gun, to amma Capo a shekarar (1988) ya ɗauke shi ɗaya daga cikin yarukan Phla-Pherá.
Quick Facts Tɔli, Dangin harshen ...
Tɔli | |
---|---|
Nnijer–Kongo
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Glottolog |
toli1243 [1] |
Kulle