Ibrahim Traore
Sojan Burkina faso / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibrahim Traore (an haife c. shekara ta 1988) hafsan sojan Burkina Faso ne wanda shine shugaban riƙo na gwamnatin soja ta ƙasar Burkina Faso tun bayan juyin mulkin 30 ga Satumba 2022 wanda ya hamɓarar da shugaba Paul-Henri Sandaogo Damiba.[1]
Quick Facts Shugaban ƙasar Burkina Faso, Rayuwa ...
Ibrahim Traore | |||
---|---|---|---|
30 Satumba 2022 - ← Paul-Henri Sandaogo Damiba | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bondokuy (en) , 14 ga Maris, 1988 (36 shekaru) | ||
ƙasa | Burkina Faso | ||
Karatu | |||
Makaranta | University Joseph Ki-Zerbo (en) | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | hafsa | ||
Mahalarcin
| |||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Burkina Faso military (en) | ||
Digiri | captain (en) | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
IMDb | nm15143788 |
Kulle