Jayant Maru
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jayant Maru ɗan fim ne na ƙasar Kenya wanda ke zaune a Uganda. Ya jagoranci fina-finai kamar, The Route,[1] K3NT & KAT3, da Sipi. Ya yi aiki tare da ɗan wasan Olympics Stephen Kiprotich, Miss Uganda 2014 Leah Kalanguka, da kuma ɗan wasan kwaikwayo Patriq Nkakalukanyi.[2][3][4][5][6]