Jihar Gabas ta Tsakiya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jihar Gabas ta Tsakiya tsohuwar yanki ce ta mulkin Najeriya.[1] An kirkire ta ne a ranar 27 ga Mayu 1967 daga sashen Gabas kuma ta wanzu har zuwa 3 ga watan Fabrairun 1976, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu - Anambra da Imo.[2] Yanzu yankin ya kunshi jihohi biyar; Anambra, Imo, Enugu, Ebonyi da Abia. Birnin Enugu ne babban birnin jihar Gabas ta Tsakiya na lokacin.[3]
Quick Facts Wuri, Babban birni ...
Jihar Gabas ta Tsakiya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Babban birni | Enugu | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan tarihi | ||||
Mabiyi | Yankin Gabashin Najeriya | |||
Ƙirƙira | 27 Mayu 1967 | |||
Rushewa | 3 ga Faburairu, 1976 | |||
Ta biyo baya | Anambra da Imo |
Kulle