John Odey
Dan Siyasa a Nijeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
John Ogar Odey (Nuwamba 1, 1959 – 7 Oktoba 2018)[1] an naɗa shi ministan yaɗa labarai da sadarwa na Najeriya a cikin watan Yulin 2007, kuma ya zama ministan muhalli a cikin watan Disambar 2008 bayan shugaba Umaru Yar’Adua ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul.[2][3]
Quick Facts Minister of Environment (en), Minister of Information and Communications (en) ...
John Odey | |||||
---|---|---|---|---|---|
17 Disamba 2008 - 29 Mayu 2015 ← Halima Tayo Alao - Amina J. Mohammed →
26 ga Yuli, 2007 - 17 Disamba 2008 ← Frank Nweke - Dora Akunyili → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1 Nuwamba, 1959 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Mutuwa | 7 Oktoba 2018 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar Calabar | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Kulle