Joseph Koto
From Wikipedia, the free encyclopedia
Joseph Koto (an haife shi ranar 1 ga watan Janairun shekara ta alif ɗari tara da sittin 1960, ya mutu ranar 14 ga watan Oktoban 2021)[1] ya kasance manajan ƙwallon ƙafa na ƙasar Senegal kuma ɗan wasan ƙasa da ƙasa. Ya kasance babban kocin tawagar ƙwallon ƙafa ta Senegal tsakanin Yulin 2012 da Oktoban 2012.[2][3]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Joseph Koto | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 1 ga Janairu, 1960 (63 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Kulle