From Wikipedia, the free encyclopedia
Jude Rabo (an haifeshi ranar 21 ga watan Yuni, 1961) ɗan Najeriya ne kuma farfesan likitanci a ɓangaren dabobbi, wanda yanzu yake a matsayin mataimakin shugaban Jami'ar Tarayya, Wukari da ke Wukari, a Jahar Taraba a tarayyar Nijeriya.[1][2][3]
Jude Rabo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 21 ga Yuni, 1961 (63 shekaru) |
Sana'a |
An haifeshi a tadmu bogoro Jihar Bauchi ranar 21 ga watan Yuni, shekara ta 1962.
Ya fara karatu a makarantar Firamare a tadmun bogoro Jihar Bauchi daga shekarar 1967 zuwa 1975. Ya cigaba da karatun Sakandare a makarantar Gindiri boys secondary school da ke Jihar Plateau, daga shekarar 1975 zuwa 1980. Har-wayau Rabo ya halarci Jami'ar Ahmadu Bello Zaria, inda ya karanci fannin likitanci dabobbi daga shekarar 1980 zuwa 1886. Ya wuce Jami'ar Ibadan a shekara ta 1995 zuwa 1999, sannan a Jami'ar Maiduguri inda ya kamala a shekarar 2001, da kuma a International Livestock Research Institute.[1][2][3]
Rabo ɗan asalin garin Tadnum ne, Bogoro, Jahar Bauchi. Yana da aure da ‘ya’ya shida.[3]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.