From Wikipedia, the free encyclopedia
Kabul (harshen Farsi : کابل|, lafazi : Kābol ; harshen Pashtu: کابل, lafazi : Kābəl) shine babban birni kuma wanda yafi kowane birni girma a ƙasar Afghanistan. Yana nan a yankin gabashin ƙasar, kuma yakasance gari ne mai yaɗuwa da bunƙasa wanda ya haifar da babban garin Yankin Kabul, kuma ya kasu zuwa gundumomi 22. A wani kididdiga na shekara ta 2019, an samu yawan mutanen dake Kabul sunkai kimanin miliyan 4.114, wanda yakunshi dukkan manyan kabilun ƙasar Afghanistan.[1] shi kadai ne birnin gudanar da siyasa yawan mutane sama da miliyan 1,[2] Kabul ne birnin Afghanistan da ake gudanar da siyasa, al'adu da harkokin tattalin arzikin kasar.[3] Karin yaduwa da cigaban al'umma ya zamar da Kabul mafi girman birni na 75 a duniya.[4]
Kabul | |||||
---|---|---|---|---|---|
کابل (fa) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Kabul River (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Afghanistan | ||||
Province of Afghanistan (en) | Kabul (en) | ||||
District of Afghanistan (en) | Kabul District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,273,156 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 15,538.75 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 275 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kabul River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,790 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1200 (Gregorian) | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of the Sherpur Cantonment (en) Siege of the British Residency in Kabul (en) Siege of Kabul (en) Treaty of Gandamak (en) Battle of Charasiab (en) Saur Revolution (en) Soviet–Afghan War (en) Soviet withdrawal from Afghanistan (en) Afghan conflict (en) War in Afghanistan (en) Fall of Kabul (2021) (en) Anglo-Afghan Wars (en) Great Game (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Hamdullah Nomani (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:30 (en)
| ||||
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.