Kungiyar kwallon kwando ta Mata ta Tunisia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar Ƙwallon Ƙwando ta mata ta Tunisia ( Larabci: منتخب تونس لكرة السلة للسيدات ), wanda ake yi wa lakabi da Les Aigles de Carthage (The Eagles of Carthage ko The Carthage Eagles),[1] ita ce ƙungiyar ƙwallon kwando da ke wakiltar kasar Tunisia a gasar ƙwallon kwando ta duniya na mata. Hukumar Ƙwallon Kwando ta Tunisiya (FTBB) ce ke gudanar da ita.[2] [3] ( Larabci: الاتحاد التونسي لكرة السلة )
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar kwallon kwando ta Mata ta Tunisia | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national sports team (en) |
Ƙasa | Tunisiya |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya |
ftbb.org.tn |
Kulle
A cikin shekarar 2007, sun kasance na uku mafi girma a Afirka a duniya bayan Senegal da Najeriya.[4]