Lamis Alhussein Abdel Aziz
From Wikipedia, the free encyclopedia
Lamis Alhusein Abdel Aziz (an haife ta a ranar ashirin da hudu 24 ga watan Afrilu shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da takwas 1998) 'yar wasan tennis ce ta ƙasar Masar.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 24 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
tennis player (en) ![]() |
Tennis | |
Kulle
A ranar talatin da daya 31 ga watan Janairu, shekarar alif dubu biyu da ashirin da biyu 2022, ta sami matsayi na No.606 mafi girma na aikinta.[2]
Ta yi wa tawagar Masar Fed Cup wasa, tana da tarihin nasara/da kuma rashin nasara da ci 2–5.[3]