Maniyyi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Maniyyi ƙwayoyin halitta ne na namiji wanda yake fita a yayin saduwa da mace kuma ya bayar da damar haihuwa. Dabbobi na samar ƙwayar halitta wadda ake kira da maniyi mai motsi kuma tanada jela wana ake kira kwayar haihuwa wato flagellum, kuma ana kiranta da spermatozoa wasu daga cikin halittun ruwa suna halittar maniyi wanda be da jelar motsi wanda ake kira spermatia.[1] Wasu daga cikin tsirrai sunada ƙwayoyin halitta mararsa motsi wasu kuma sunada masu motsi.[2]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Maniyyi | |
---|---|
cell type (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Tattanin halillta da gamete (en) |
Amfani | insemination (en) |
Kulle
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.