Marie Branser
From Wikipedia, the free encyclopedia
Marie Branser (An Haife ta a ranar 15 ga watan Agusta 1992 a Leipzig ) ƴar asalin ƙasar Guinea ce kuma ta kasance haifaffiyar Jamus, wacce a da ita ma ta wakilci Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango a gasar Olympics.[1][2] Ita ce ta taba samun lambar zinare a gasar Judo ta Afirka sau biyu. A cikin shekarar 2021, ta shiga gasar tseren kilo 78 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 2020 a Tokyo, Japan.[3]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Marie Branser | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Leipzig, 15 ga Augusta, 1992 (31 shekaru) |
ƙasa |
Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango Jamus Gine |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Leipzig |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
mariebranser.com |
Kulle