![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/6c/Sayeda_Nafisa_Mosque_005.jpg/640px-Sayeda_Nafisa_Mosque_005.jpg&w=640&q=50)
Masallacin Sayyeda Nafisa
gini a Alkahira, Misira / From Wikipedia, the free encyclopedia
Masallacin Al-Sayeda Nafeesah ko Mashhad Al-Sayeda Nafeesah masallaci ne a cikin gundumar Al-Sayeda Nafeesah (ko Sebaa Valley), wani sashe na babban yankin necropolis mai tarihi da ake kira da al-Qarafa (ko kuma Garin Matattu) a gundumar Alkahira, a kasar Misira. An gina shi ne don tunawa da Sayyida Nafisa, fitacciyyar malamar addinin Islama kuma memba ta Bait (gidan) annabin Islama na Muhammadu. Masallacin yana da kabarin Sayyida Nafisa a ciki. Tare da necropolis da ke kusa da shi, an lasafta shi a matsayin ɓangare na tarihi na Alkahira na hukumar UNESCO.
Quick Facts Wuri, Coordinates ...
Masallacin Sayyeda Nafisa | |
---|---|
![]() | |
Musulunci Alkahira City of the Dead | |
![]() | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Misra |
Governorate of Egypt (en) ![]() | Cairo Governorate (en) ![]() |
Coordinates | 30°01′21″N 31°15′09″E |
![]() | |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) ![]() |
Islamic architecture (en) ![]() |
Yawan fili | 83.8 ha |
Muhimman Guraren Tarihi na Duniya | |
Reference | 89-004 |
Region[upper-roman 1] | Arab Countries |
Registration | ) |
Kulle