Maymunah bint al-Harith
From Wikipedia, the free encyclopedia
Maymunah bint al-Harith al-Hilaliyah ( Arabic; c. 594–671)[1] ta kasance matar annabi Muhammad ce. Sunan ta na asali shine Barrah Arabic: ), amma manzon Allah (Muhammadu) ya canza mata shi zuwa Maymunah, ma'ana "mai albarka", kamar yadda auren shi da ita ya zama sanadiyar sa na farko a shekaru bakwai da zai iya shiga garinsa na Makkab.[2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Maymunah bint al-Harith | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 592 |
ƙasa | Larabawa |
Mutuwa | Makkah da Umayyad Caliphate (en) , ga Janairu, 672 (Gregorian) |
Makwanci | Makkah |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Hind bint Awf |
Abokiyar zama |
Abu Ruhm ibn Abd al-Uzza (en) 629) Muhammad (629 - 8 ga Yuni, 632) |
Ahali | Salma bint Umays (en) , Asma bint Umays (en) , Lubaba bint al-Harith (en) , Zaynab bint Khuzayma da Loubaba bint Al-Harith (en) |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle