Me-shu-shana
From Wikipedia, the free encyclopedia
Me-shu-shana ko kuma mai wankin talkalmi, ko mai gyaran takalma, shine duk wani wanda yake sana'ar wanke talkami irin na fata ba silipa ba. Wasu daga cikin su sunada shaguna, wasu kuma yawo suke da kayan aikin su. Sai dai mafi yawan Me-shu-shana Mai yawo to Ɗan'cirani ne ba mazaunin gari ba ne.[1]
Quick Facts Bayanai, Yadda ake kira mace ...
Me-shu-shana | |
---|---|
sana'a | |
Bayanai | |
Yadda ake kira mace | cireuse de chaussures, Schuhputzerin, ماسحة أحذية da enllustradora |
Kulle