Mohammed Lamine Zemmamouche
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mohamed Lamine Zemmamouche ( Larabci: محمد الأمين زيماموش ; an haife shi a ranar 19 ga watan Maris 1985), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya wanda ke buga wasa a USM Alger a cikin Aljeriyan Ligue Professionnelle 1 da kuma tawagar ƙasar Algeria .[1]
Quick Facts Bayanai, Jinsi ...
Mohammed Lamine Zemmamouche | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Aljeriya |
Country for sport (en) | Aljeriya |
Sunan asali | محمد أمين زماموش |
Suna | Mohamed da Lamine (en) |
Sunan dangi | Zemmamouche (en) |
Shekarun haihuwa | 19 ga Maris, 1985 da 2 ga Janairu, 1985 |
Wurin haihuwa | Mila (en) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Mai tsaran raga |
Work period (start) (en) | 2003 |
Mamba na ƙungiyar wasanni | MC Alger, USM Alger, USM Alger, Kungiyar kwallon kafa ta Aljeriya A da Kungiyar Kwallon Kafa ta Aljeriya |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Sport number (en) | 1 |
Participant in (en) | 2014 FIFA World Cup (en) , 2010 Africa Cup of Nations (en) da 2015 Africa Cup of Nations (en) |
Kulle