Mouhamed Mbaye
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mouhamed Mbaye (an haife shi a ranar 13 ga watan Oktoba shekara ta 1997), wanda aka fi sani da Momo Mbaye, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Académico Viseu ta Portugal.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 13 Oktoba 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Kulle