Ntfombi na Eswatini
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ntfombi (an haife ta Ntfombi Tfwala; 27 Disamba 1949) ta kasance Sarauniya Uwa ga Eswatini tun 1986. Ta kuma kasance mai mulkin Eswatini daga 1983 zuwa 1986. Ita ce mahaifiyar Sarki Mswati III . [1]
Quick Facts regent (en), Rayuwa ...
Ntfombi na Eswatini | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Eswatini, 27 Disamba 1949 (74 shekaru) | ||
ƙasa | Eswatini | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Sobhuza II (en) (unknown value - 1982) | ||
Yara | |||
Yare | House of Dlamini (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Ndlovukati (en) |
Kulle