Paul Kagame
From Wikipedia, the free encyclopedia
Paul Kagame (furucci|kəˈ|ɡɑː|meɪ; an haife shi a 23 ga watan Oktoba a shekarar 1957) shi dan'siyasan kasar Rwanda ne, kuma tsohon shugaban sojin kasar ne. Shine Shugaban kasar Rwanda ayanzu, yazama shugaba tun a shekara ta 2000 bayan tsohon shugaba Pasteur Bizimungu yayi marabus. Kagame kafin zamansa shugaban kasa, ya taba zama kwammanda na yan'tawaye wadanda suka kawo harshen Kisan-kare dangi na Rwanda a shekarar 1994. Ayanzu a kasar yakasance jagora de facto a sanda yarike mukamin Mataimakin shugaban kasar Rwanda da kuma Ministan tsaro daga 1994 zuwa 2000. Ansake zaben sa shugaba a watan Augusta 2017 da sakamakon da yasamu kashi 99% na dukkanin kuri'un da aka kada, sai dai masu bincike sunyi korafi akan yadda aka gudanar da zaben.[1][2] He has been described as the "most impressive" and "among the most repressive" African leaders.[3]
Paul Kagame | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
28 ga Janairu, 2018 - 10 ga Faburairu, 2019 ← Alpha Condé (en) - Abdul Fatah el-Sisi →
22 ga Afirilu, 2000 - ← Pasteur Bizimungu (en)
19 ga Yuli, 1994 - 22 ga Afirilu, 2000
19 ga Yuli, 1994 - 22 ga Afirilu, 2000 ← Augustin Bizimana (en) - Emmanuel Habyarimana (en) → | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Ruhango (en) , 23 Oktoba 1957 (66 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Ruwanda | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Abokiyar zama | Jeannette Kagame (10 ga Yuni, 1989 - | ||||||||
Yara |
view
| ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
United States Army Command and General Staff College (en) Makerere University (en) | ||||||||
Harsuna |
Faransanci Turanci Kinyarwanda (en) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da hafsa | ||||||||
Mahalarcin
| |||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Fannin soja | Rwandan Defence Forces (en) | ||||||||
Digiri | commander-in-chief (en) | ||||||||
Ya faɗaci |
Ugandan Bush War (en) Rwandan Civil War (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Cocin katolika | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Rwandan Patriotic Front (en) | ||||||||
IMDb | nm1879094 | ||||||||
paulkagame.com |