Penda Bah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Penda Bah (an Haife ta 17 ga Agusta 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Gambiya wanda ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya kuma kyaftin ɗin kungiyar mata ta Gambiya.[1][2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Penda Bah | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Gambiya, 17 ga Augusta, 1998 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Kulle