Na'urar waya da ake kira da ita From Wikipedia, the free encyclopedia
Salula wata na'ura ce ta zamani da aka kirkira don yin amfani da ita ta ɓangarori da dama, walau kira ko tura saƙo ko bincike a yanar gizo ko karatu ko sauraran labaru da dai sauran su.
Ita dai salula ana amfani da ita wurin yada labarai ko bincike a yanar gizo.
Salula dai ba daɗaɗɗiyar na'ura ba ce domin bata wuce wannan ƙarnin da muke ciki ba kuma cigaban ƙirƙire-ƙirƙire ne ya kawo Salula wato wayar hannu.
Daga cikin amfanin Salula akwai 1. Kiran waya kai tsaye 2. Aika saƙo 3. Sauraren labaru 4. Kallon abubuwa musamman bidiyo 5. Shiga yanar gizo 6. Bincike a yanar gizo. Da dai sauran su [1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.