![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b0/NiniveNabiYunisMinaret.jpg/640px-NiniveNabiYunisMinaret.jpg&w=640&q=50)
Samira Saleh Ali al-Naimi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Samira Salih al-Nuaimi (kuma Samira Saleh Ali al-Naimi, Sameera Salih Ali al-Nuaimy, ko سميرة صالح النعيمي a Larabci) an haifeta ranar 22 ga watan satumba shekara ta aluf (1963 - 22 Satumba 2014) lauya ce ta Iraqi kuma mai fafutukar kare hakkin bil'adama .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1963 |
ƙasa | Irak |
Mutuwa |
Mosul (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Mai kare ƴancin ɗan'adam da Lauya |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b0/NiniveNabiYunisMinaret.jpg/640px-NiniveNabiYunisMinaret.jpg)
Ta yi suka a shafin Twitter saboda sun lalata masallatai da coci -coci da wuraren ibada . [1] Sai wasu maza da ke rufe fuska suka sace ta. An azabtar da ita na tsawon kwanaki biyar sannan kuma kungiyar IS ( ISIS ko Daish ) ta kashe ta.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan kisan.