Sinqua walls
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sinqua Walls[1]
Sinqua Walls an haife shi a ranar 6 ga watan Afrilu a shekarar 1985 ɗan wasan kwaikwayo ɗan Amurka ne wanda aka sani da fitowa a cikin "Power", "Friday night Lights", "The secret Life of the American teenager" da kuma " American soul".