Sufuri a Jamhuriyyar Kongo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sufuri a Jamhuriyar Kongo ya haɗa da hanyoyin ƙasa, iska da ruwa. Sama da 3,000 kilometres (1,900 mi) na titin da ake amfani da shi. Filin jirgin saman kasa da kasa guda biyu sune Filin jirgin saman Maya-Maya da Filin jirgin saman Pointe Noire.
Quick Facts transport in the Republic of the Congo, Bayanai ...
transport in the Republic of the Congo | |
---|---|
rail transport by country or region (en) da transport by country or region (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Jamhuriyar Kwango |
Facet of (en) | Sufuri |
Kulle
Har ila yau ƙasar tana da babban tashar jiragen ruwa a Tekun Atlantika a Pointe-Noire, wasu kuma a gefen kogin Kongo a Brazzaville da Impfondo.