Thomas Tuchel
From Wikipedia, the free encyclopedia
Thomas Tuchel (an haifeshi ranar 29 ga watan Agusta, 1973) kwararren manajan ƙwallon ƙafa ne kuma tsohon ɗan wasa wanda shine babban kocin ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich.[1] Ana yi masa kallon mai dabara a fagen kwallon kafa na zamani kuma daya daga cikin kwararrun masu horarwa a duniya.[2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Thomas Tuchel | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Krumbach (en) , 29 ga Augusta, 1973 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 85 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 192 cm |
Kulle