Majalisar Ɗinkin Duniya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Majalisar Ɗinkin Duniya dai tsari ne wanda kasashen duniya suka amince da kerawa domin magance rikice-rikice da yake faruwa bayan yakin duniya na Biyu (2). An kafa ta ne a shekara ta alif dubu daya da dari tara da arba'in da biyar 1945 domin samar da kwanciyar hakkali a cikin duniya baki daya. Kuma ta kunshi kusan dukkanin kasashen duniya, banda kasashe biyu; palestinu da Saint-siege. Muhimmin, Jawabin da Majalisar ɗinkin duniya ta bayyana game da Hakkokin 'Yan-adam a shekara ta alif dubu daya da dari tara da arba'in da takwas 1948.
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Kulle