Vladimir Vernadsky
From Wikipedia, the free encyclopedia
Vladimir Ivanovich Vernadsky, ana kuma rubuta shi da Volodymyr Ivanovych Vernadsky (Russian: Владимир Иванович Вернадский,[1] Samfuri:Lang-uk;[2][3] Samfuri:OldStyleDate – 6 January 1945) masanin ma’adanan kasa ne dan Rasha, Yukren, da kuma Soviet kuma masanin kimiyyar sinadaran kasa wanda ake dauka daya daga cikin wadanda suka kirkiri kimiyyar sindaran kasa wato geochemistry, biogeochemistry, da kuma radiogeology. Ya kasance daya daga cikin wadanda suka kirkiri Yukren kuma shugaban Akadamiyyar Kimiyya ta Yukren na farko[4] (a yanzu Akadamiyyar kasa ta Kikiyya ta Yukren ). Vladimir Vernadsky yayi fice matuka da littafinsa na 1926 The Biosphere in inda yayi aiki don inganta da Eduard Suess' kalmar 1875 biosphere, inda yake tsammanantar wa cewa rayuwa ikon duwatsu ne da ke siffanta duniya. A cikin shekara ta 1943 an yi masa lambar yabo ta Stalin Prize. Hoton Vernadsky's na nan ana nuna shi a ₴1,000 hryvnia banknote na Yukren
Vladimir Vernadsky | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Saint-Petersburg, 28 ga Faburairu, 1863 (Julian) | ||||
ƙasa |
Russian Empire (en) Russian Republic (en) Russian Socialist Federative Soviet Republic (en) Kungiyar Sobiyet Ukrainian People's Republic (en) | ||||
Mazauni |
Russian Empire (en) Kungiyar Sobiyet | ||||
Ƙabila | Ukrainians (en) | ||||
Mutuwa | Moscow, 6 ga Janairu, 1945 | ||||
Makwanci | Novodevichy Cemetery (en) | ||||
Yanayin mutuwa | (Bugun jini) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Ivan Vernadsky | ||||
Mahaifiya | Anna Petrovna | ||||
Abokiyar zama | Q110364095 | ||||
Yara | |||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Saint Petersburg State University (en) Faculty of Physics and Mathematics of the Saint Petersburg University (en) Imperial St. Petersburg University (en) | ||||
Matakin karatu |
doctor rerum naturalium (en) doctor (en) | ||||
Thesis director |
Vasily Dokuchaev (en) Andreas Artsruni (en) | ||||
Dalibin daktanci |
Alexander Fersman (en) Leonid Kulik (en) Alexander Pavlovich Vinogradov (en) | ||||
Harsuna |
Rashanci Harshan Ukraniya Faransanci Jamusanci | ||||
Malamai |
Andrey Beketov (en) Dmitri Konovalov (en) | ||||
Ɗalibai | |||||
Sana'a | |||||
Sana'a | mai falsafa, geologist (en) , biologist (en) , biogeochemist (en) , chemist (en) , university teacher (en) , ecologist (en) , geochemist (en) , mineralogist (en) da Malami | ||||
Employers |
Saint Petersburg State University (en) Tavrida National V.I. Vernadsky University (en) Academy of Sciences of the USSR (en) Imperial Moscow University (en) Imperial St. Petersburg University (en) Moscow State University (en) | ||||
Kyaututtuka | |||||
Wanda ya ja hankalinsa | Vasily Dokuchaev (en) | ||||
Mamba |
National Academy of Sciences of Ukraine (en) Russian Academy of Sciences (en) Academy of Sciences of the USSR (en) Saint Petersburg Academy of Sciences (en) Shevchenko Scientific Society (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | mulhidanci | ||||
Jam'iyar siyasa | Constitutional Democratic Party (en) | ||||