Wuta
From Wikipedia, the free encyclopedia
Wuta wannan kalmar na nufin wani abu ja wanda yake iya ƙona etace da dabbobi har ma da mutum. Ana dafa abinci dashi. Ita wuta ana samunta daga haɗa dutse guda biyu, wanda mafi yawan haka Mutanen da ne suke haka.[1] A wannan zamanin da wani abu wanda ake kira da ashana watau da turanci Matches.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Wuta | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | physical phenomenon (en) da combustion (en) |
Amfani | roasting (en) da Dafa abinci |
Has cause (en) | combustion (en) |
Yana haddasa | thermal energy (en) |
Immediate cause of (en) | burned area (en) , ɗumi da Toka |
Has characteristic (en) | zafi |
Kulle
Ana anfani da wuta ta bangarori da dama kamar dafa ruwa, girki, da kone _kone kamar kona shara da dai sauran su.