Yeka Onka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Onyekachi Elizabeth Gilbert wacce aka fi sani da Yeka Onka mawaƙiyar Nijeriya ce, marubuciya, sarauniyar kyau kuma abin koyi. Ita ce ta lashe gasar Nigerian Idol ta farko a Nijeriya.[1].
WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Masu gudanarwa, su tuna da bincika ko akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi.