2018 Best of Nollywood Awards

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Kyautar 2018 Best of Nollywood Awards ita ce karo na 10 na bikin, kuma ya gudana ne a cibiyar taron Kakanfo da ke Ibadan, jihar Oyo a ranar 9 ga watan Disamba shekarar 2018. Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya kasance babban mai masaukin baki.[1][2] Mawakiyar barkwanci, Helen Paul da jarumi, Keppy Ekpeyong Bassey ne suka shirya taron.[3][2]

Quick facts Iri ...

An yi la'akari da jimlar fina-finai 112, gami da fina-finai 93, gajerun fina-finai 9 da jerin shirye-shirye 1.[4] An bayyana jerin sunayen ‘yan takarar ne a watan Nuwamba shekarar 2018, inda We Don’t Live Here Anymore fim ɗin Tope Oshin ya samu nadi mafi girma da sunayen mutane 11, sai Oga Bolaji ya zo na 10, Queen Queens mai naɗi 8, ita kuma ta samu naɗi 6.[5][2]

We Don’t Live Here Anymore yana a cikin rukunan guda huɗu, waɗanda suka haɗa da mafi kyawun darakta, mafi kyawun gyarawa, fim ɗin shekara da kyautar jarumai da suka yi fice wanda aka ba Francis Sule da Temidayo Akinboro tare. Oga Bolaji ya lashe lambar yabo guda 1 a cikin nau'i 10 da aka zaɓa a ciki.[6][2]

Remove ads

Kyautattuka

Ƙarin bayanai Best Actor in a Lead role – English, Best Actor in a Lead role –Yoruba ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads