Abu Musa al-Ashari

Sahabin Annabi From Wikipedia, the free encyclopedia

Abu Musa al-Ashari
Remove ads

Abu Musa Abd Allah dan Qays al-Ash'ari ya kasance daya daga cikin Sahabbain Annabi Muhammad S.A.W,, anfi sanin shi da Abu Musa al-Ash'ari (أبو موسى الأشعري) (R. ca. 662 or 672) kuma ya zama gwamnan Basra da Kufa ya bada gudummuwa a yakin mallakan Farisa.

Quick facts Governor of Kufa (en), Governor of Basra (en) ...
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads