Annabi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Kalmar Annabi an samo ta ne daga kalmar Larabci watoالنبي kuma tana nufin mutum wanda musulmai sukai imani cewar Allah yana aiko mala'ika Jibrilu a gare shi,Kuma da yaran harshen larabci tana nufin mutum wanda mai bada labari A hasashen Hausa kalmar tana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a duk lokacin da aka fadeta ba tare da ansa sunan wani Annabi ba a gaban kalmar misali mutum yace Annabi yace to abin da zai zo zuciyar mai saurare yana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.
Remove ads
Annabawa a Muslunci
Littafan da Allah ya saukar wa annabawa
- Zabura Annabi Dauda
- Attaura Annabi Musa
- Injila Annabi Isa
- Al-Kur'ani Annabi Muhammad SAW
- Suhufi Ibrahim wa musa
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads